Kananan Labarai

Kananan Labarai

Masu mulki ke haddasa rikici don su ci gaba da mulkinsu – Zakzaky

Jagoran ’yan uwa Musulmi a Najeriya Shiekh Ibrahim Yakubu Zakzaky ya ce wadanda suke gadon mulki ne suke haddasa rikici domin su ci gaba da mulkinsu.

Ya yanke kan budurwarsa

An kama wani matashi mai kimanin shekara 30 mai suna Godwin Idoko Lawani kan zargin yanke kan budurwarsa mai suna Rahmatu ’yar kimanin shekara 20.

Hisba ta kai samame kasuwar tumatir a bagwai

Jami’an Hukumar Hisba sun kai samame kasuwar tumatir ta dan Dabinai a karamar Hukumar bagwai, Jihar Kano inda suka rusa rumfuna 500 a kasuwar

Jihar Jigawa ta gano ma’aikatan bogi dubu 10

Gwamnatin Jihar Jigawa ta gano ma’aikatan bogi dubu goma da suke karbar albashi sau biyu wasu kuma ana amfani da sunayensu alhalin ba ma’aikata ba ne

An kama mutum 25 dangane da rikicin kabilar Gwari da Fulani a Abuja

Mutum 25 sun shiga hannun ’yan sanda bisa zargin haddasa rikicin tsakanin kabilar Gwari da Fulani wanda ya jawo mutuwar akalla mutum bakwai da jikkata