Gwamnatin Jihar Nasarawa za ta gina Babbar Kotu a Lafiya
Gwamnatin Jihar Nasarawa za ta fara aikin gina wata babbar kotu a garin Lafiya a kokarinta na inganta fanni shari’a.
Kananan Labarai
Gwamnatin Jihar Nasarawa za ta fara aikin gina wata babbar kotu a garin Lafiya a kokarinta na inganta fanni shari’a.
Akalla mutum 69 ne gobara ta yi sanadin mutuwarsu a shekara ta 2012 da ta gabata 20 a cikin Birnin Tarayya,
Ofishin Shugaban Ma’aikata na Jihar Bauchi Mista Abdon Dalla Gin Kaigaman Dass, ya karrama ma’aikata 18 da suka nuna kwazo yayin gudanar da ayyukansu.
Bishop din cocin Katolika na Sakkwato Bishop Mathew Hassan Kukah ya ziyarci gidan yarin Sakkwato,
Gwamnan Jihar Nasarawa Umaru Tanko Al-Makura ya yi wa fursunoni bakwai afuwa a makon jiya, don murnar shiga sabuwar shekara.