Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yadda Sa Kashim ya gudu ya bar Sardauna a Mambila – dankashi Mai kukuma

Alhaji Mamman dankashi mai kukuma na daga cikin tsofaffin mawakan Hausa da suka yi saura a raye a Najeriya.

Gidan sinima ya koma masallacin Juma’a a Gombe

Bayan shekara 34 a matsayin gidan sinima, mamallakin gidan sinima na Miyetti da ke garin Gombe , Alhaji Abubakar Yaya Arabi, ya mayar da shi masallaci

Kotu ta daure wanda ya kwakule idanun yaronsa shekara bakwai a Nasarawa

Babbar Kotu ta daya da ke Lafiya a Jihar Nasarawa ta yanke hukuncin daurin shekara bakwai a gidan yari ga Alhaji Lawal Muhammed da ake zargi da kwakul

Babu wata matsala a hadewar kungiyar Izala – Sheikh Jingir

Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya ce tun da kungiyar ta

JTF ta halaka ’yan bindiga hudu a Yobe

Rundunar tsaro ta musamman (JTF) ta ce ta halaka ’yan bindiga hudu tare da cafke 51 a samamen da ta gudanar a maboyarsu a Unguwar Yindiski da ke garin