Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ta haifi ’yan hudu a haihuwarta ta bakwai

Wata mace mai suna Rakiya Muhammad Ya’u da ta fito daga kauyen Binawa Filato a karamar Hukumar Kauru da ke Jihar Kaduna, ta haifi ’ya’ya hudu a Babban

’Yan daba sun kashe mutum biyu a Kano

Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kano ta ce wasu mutum biyu sun mutu a jihar a lokuta daban-daban, a abin da ake ganin ayyuka ne na ’yan daba.

An sako Edita da wakilin jaridar Almizan

A ranar Talatar da ta gabata ce Jami’an Hukumar Tsaron kasa (SSS) da ke Abuja suka sako Editan jaridar Almizan da ake bugawa a Kaduna, Malam Musa Muha

Masu kudi da masu mulkin Arewa ba sa taimaka wa ilimi – Dokta Karwai

Shugaban Sashin Nazarin Harkokin Kasuwanci na Jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya Dokta Sulaiman Abdullahi Karwai, ya ce masu kudi da masu rike da mulki na

Zamfara za ta bunkasa noman rani a bana

Gwamnatin Jihar Zamfara ta kebe fiye da Naira miliyan 305 don samar da kayayyakin noman rani ga manoman jihar,