Kananan Labarai

Kananan Labarai

Bayan shekara 83 masarautar Misau ta nada Hakimi a Akuyam

Bayan janye Hakimi daga garin Akuyam da ke Masarautar Misau a Jihar Bauchi na tsawon shekara 83, a makon jiya masarautar ta sake nada Hakimi a garin

dalibai 202 suka shiga gasar Musabaka ta Jihar Bauchi a bana

dalibai 202 da suka fito daga makarantu daban-daban suka fafata a gasar Musabaka kashi na 27 da aka gudanar na tsawon mako biyu a garin Misau da ke ci

dan sanda ya dirka wa mahaifiyarsa bindiga a Gusau

Ana zargin wani kofur din ’yan sanda mai suna Adamu Abdullahi mazaunin Unguwar Hira da Kwadi da ke Tudun Wadan Gusau da laifin dirka mahaifiyarsa mai

Matasa sun kone barawon babur kurmus a Nasarawa

A ranar Juma’ar makon jiya da safe ne, wasu matasa a Tudun Amba a Lafiya Jihar Nasarawa suka kama wani bisa zargin satar babur suka kashe shi sannan s

Sarkin Dukku ya rasu yana da shekara 96

A ranar Litinin din da ta gabata ne cikin dare Allah Ya yi wa Mai martaba Sarkin Dukku, Alhaji Abdulkadir Haruna Rashid rasuwa.