Kananan Labarai

Kananan Labarai

dankwambo zai gina Kwalejin Nazarin Shari’ar Musulunci a Nafada

Gwamnan Jihar Gombe Alhaji Ibrahim Hassan dankwambo ya amince zai gina Kwalejin Nazarin Shari’ar Musulunci a garin Nafada da ke jihar.

’Yar shekara 11 ta yi ciki

A yayin da kowadanne iyaye  ke ta fafutakar ganin sun baiwa ’ya’yansu tarbiyya tagari da ilimi mai inganci, wata yarinya dalibar makarantar firamaren

Mutum 27 sun rasu a hadarin mota a Jihar Sakkwato

A ranar Litinin da ta gabata ce aka samu wani mummunan hadarin mota wanda ya yi sanadin rasuwan mutum 27 wadanda dukkansu ’yan asalin dkaramar Hukumar

Zaman lafiya ya fara kankama a Damaturu

Bayan daukar lokaci ana fama da hare-hare ’yan bindiga yanzu zaman lafiya ya fara kankama a garin Damaturu hedkwatar Jihar Yobe.

‘Yakowa ya hango mutuwarsa’

Marigayi Gwamnan Jihar Kaduna Mista Patrick Ibrahim Yakowa ya hango mutuwarsa saboda irin kalamai da dabi’un da ya rika nunawa ’yan kwanaki kafin hada