Kananan Labarai

Kananan Labarai

Masu sayar da jarirai sun shiga hannu a Binuwai

Masu safarar mutane na yaudarar mata masu cikin shege su sayar musu da jarirai.

’Yan uwa 5 sun rasu a garin jana’izar mai kwalara a Sakkwato

An kwantar da mutum biyar daga cikin ayarin da suka kamu da cutar a hanya.

An sace kanwar Mataimakin Shugaban Majalisar Katsina

’Yan bindigar sun yi awon gaba da budurwar ana dab da daurin aurenta.

NDLEA ta kama mai yi wa kasa hidima da ke safarar miyagun kwayoyi

Ana dai shirin fitar da kwayoyin ne zuwa Hadaddiyar Daular Larabawa daga Legas.

Gwamnatin Ondo ta ba ma’aikata mako 2 su yi allurar COVID-19

Gwamnatin Ondo ta ba ma’aikata wa’adin mako biyu su yi allurar rigakafin COVID-19.