Kananan Labarai

Kananan Labarai

Wani abu ya fashe a Hedkwatar Tsaro ta kasa

Hukumomin Soja suna gudanar da bincike don gano hakikanin abin da ya jawo fashewar gas mai karfi a hedkwatar tsaro da ke Abuja a shekaranjiya Laraba.

Soja ya harbe direban tanka saboda hana shi fetur

Wani soja ya harbe wani direban tanka mai suna Isa Muhammed mutumin Birnin Kebbi a ranar Litinin da ta gabata saboda ya ki sam masa man fetur.

An kone gidaje uku a Langtang sakamakon yajin aikin ma’aikata

Matasa sun kona gidaje uku na manyan jami’an gwamnatin Jihar Filato, a karamar Hukumar Langtang ta Kudu a ranar Talatar da ta gabata, don huce fushins

kungiyar Izala ta karyata cewa za ta kai wa Kiristoci hari a Bauchi

kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa, ta karyata labarin da wata jarida kullum ta buga a ranar Litinin da ta gabata cewa wai k

Hisba ta kama giya ta dubban Naira a Kano

Hukumar Hisba ta kama giya ta dubban Naira a wani siton ajiye kayayyaki da ke kan titin IBB cikin birnin Kano.