Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mutanen Azare sun turje wa ’yan bindiga

Mutanen garin Azare hedkwatar masarauta da karamar Hukumar Katagum da ke Jihar Bauchi sun turje wa wasu ’yan bindiga da suka kai hari a Kasuwar Ridi d

Sun zargi dagacinsu da hada kai da surukinsa ana tsare su

Jama’ar Unguwar Bakin Kogi da ke Buzara a Gundumar Wuciciri da ke masarautar Zazzau sun zargin Dagacinsu Malam Shu’aibu da hada kai da wani surkinsa d

Mutane na shiga kungiyoyin ta’adda ne don samun kudi – Shugaban SSS

Darakta Janar na Hukumar Tsaron kasa (SSS) Mitsa Ita Ekpenyong ya ce a yanzu mafi yawan mutane suna shiga kungiyoyin ta’adda ne a Najeriya don kawai s

Jasawa sun yi asarar Naira biliyan 26 a rikicin Jos na shekarar 2008 –Musallah

Rikicin da ya auku a lokacin zaben kananan hukumomin Jihar Filato na watan Nuwamban shekarar 2008 ya jawo wa al’ummar Hausawa da Fulani da aka fi sani

Mai yi wa kasa hidima ya ceto fursunoni 10 a Gombe

Wani matashi mai yi wa kasa hidima mai suna Musa Bayi Muhammad ya ceto fursunoni 10 wadanda galibinsu matasa ne daga zaman gidan kaso a Jihar Gombe a