Kananan Labarai

Kananan Labarai

Fadan makiyaya da manoma ya ci mutum daya a Jigawa

Rikicin Fulani makiyaya da manoma a karamar Hukumar Guri da ke Jihar Jigawa ya jawo rasuwar mutum daya sakamakon harbinsa da Fulani makiyayan suka yi

Jami’ar Karatu Daga Gida ta dauki dalibai 600 a Jihar Bauchi

Jami’ar Karatu Daga Gida ta Najeriya (NOUN) ta dauki dalibai 600 a Jihar Bauchi a bana, inda dalibai 150 suka ziyarci makarantar da ke Bauchi don  dau

Masu kanjamau dubu 11 ke karbar magani a Jihar Bauchi

Masu dauke da cutar kanjamau dubu 11 ke karbar magani a cibiyoyin bayar da magunguna 64 da ke Jihar Bauchi.

Mutum 19 sun shiga hannu kan rikicin Jihar Nasarawa

Rundunar ’Yan sandan Jihar Nasarawa ta kama mutum 19 da take zarginsu da hannu a rikicin kabilancin da ya auku a garin Agyaragu,

karamar Hukumar Kafin Hausa ta kashe Naira miliyan biyu wajen tiyatar kaba ga mutum 150

karamar Hukumar Kafin Hausa da ke Jihar Jigawa ta kashe Naira miliyan biyu wajen yi wa kimanin mutum 150 tiyatar kaba.