Kananan Labarai

Kananan Labarai

Jami’an tsaro na STF sun yi musayar wuta da wasu mutane a Filato

Jami’an tsaro na musammman da ke aikin samar da zaman lafiya a Jihar Filato (STF) sun yi musayar wuta da wasu mutane da ke dauke da makamai a karamar

Shekarau ya jingine mukamin dan Majalisar Sarkin Kano

Tsohon Gwamnan Jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau ya jingine kujerarsa a Majalisar Sarkin Kano, kamar yadda ya fada a wata takarda da ya rubuta wa maja

Dubban jama’a sun tarbi Sarkin Zazzau lokacin da ya dawo daga jinya a waje

Dubun jama’a da suka fito daga Masarautar Zazzau sun yi fitar tururuwa domin murnar dawowar Mai martaba Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris bayan shafe k

Sheikh Yahaya Jingir ya gina Makarantar Haddar Alkur’ani a garin Jingir

Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir, ya bude Makarantar Hadd

An samu karuwar hadarurruka a Katsina a bana

Shugaban Hukumar Kiyaye Hadurra ta kasa da ke Jihar Katsina, Alhaji Habu Dauda ya ce, a bana an samu karuwar hadarurruka a jihar,