Kananan Labarai

Kananan Labarai

An bude sabuwar Babbar Kasuwar Lafiya

Kwamishinan Ciniki da Masana’antu na Jihar Nasarawa Alhaji Ahmed Mohammed ya bayyana kammala aikin Babbar Kasuwar Lafiya da ke Jihar Nasarawa a matsay

’Yan bindiga sun kashe mutum uku a Zariya

Wasu ’yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun bindige mutum uku a hare-hare biyu da suka kai a kananan hukumomin Zariya da Sabon Gari a makon jiy

Ambaliya: Nasarawa da Kogi da Neja za su samu Naira miliyan 400 kowacce

Jihohin Nasarawa da Neja da Kogi za su samu tallafin Naira miliyan 400 kowacce daga Gwamnatin Tarayya, domin samar da kayan more rayuwa.

‘Sabon filin jirgin saman Bauchi zai fara aiki a farkon badi’

Babban Sakataren Watsa Labari na Gwamnan Jihar Bauchi, Mista Ishola Michael Adeyemi ya ce sabon filin jirgin sama na kasa da kasa da gwamnatin jihar k

Ya yaba wa Gwamna Lamido kan bada kwangilar hanyar Sukullufi

Shugaban karamar Hukumar Jahun a Jihar jigawa, Alhaji Iliyasu Idris danlawan, ya yaba wa Gwamnan Jihar Alhaji Sule Lamido kan bada kwangilar hanyar Su