Kananan Labarai

Kananan Labarai

An gurfanar da wanda ya tsunduma abokin fadansa a tukunyar burkutu a kotu

An gurfanar da wani matashin maigadi mai kimanin shekara 35 da ke zaune a Unguwar Tumfure a garin Gombe.

Tattaunawa muka yi da Izala a Makka ba sulhu ba – Sheikh dahiru Bauchi

Fitaccen Malamin Addinin Musuluncin nan Sheikh dahiru Usman Bauchi ya musanta labarin da ake yayatawa cewa ’yan darika da ’yan Izala sun yi sulhu sun

’Yan bindiga sun kashe Sufeto a harin da suka kai ofishin ’yan sandan Itas

Wasu ’yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba, sun kai hari ofishin ’yan sanda na garin Itas hedkwatar karamar Hukumar Itas Gadau da ke kimanin kilom

Mata dubu 350 ke mutuwa duk shekara yayin haihuwa a Jihar Kano – Kwakwanso

Gwamnan Jihar Kano Injiniya Rabi’u Musa Kwankwanso ya bayyana cewa mata dubu 350 ke mutuwa duk shekara a jihar lokacin haihuwa,

Hukumar SSS ta kama masu safarar makamai ga yankunan da ake rikici a Jihar Nasarawa

Hukumar Tsaron kasa (SSS) a jihar Nasarawa ta kame wasu kwararrun ’yan fashi da makami da har ila yau ake zargi da safarar miyagun makamai ga yankunan