Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan bindiga sun halaka ’yan sanda uku a Yadin Buni

Wasu ’yan bindiga da ba a gano su ba, sun kai hari garin Yadin Buni hedkwatar karamar Hukumar Gujba a Jihar Yobe sun halaka ’yan sanda uku suka kwashe

An zabi sabon Sarkin Ibo na Jihar Sakkwato

Al’ummar Igbo mazauna Jihar Sakkwato sun zabi sabon sarkinsu, bayan rasuwar Sarkin Ibo Dokta Muhammad C. Nwike EZE IGBO ll a ranar 27 ga Yunin da ya g

Gwamnatin Bauchi za ta sake fasalin kasafin kudinta

Gwamnatin Jihar Bauchi ta bayyana kudirinta na sake fasalin kasafin kudin jihar a shekara mai zuwa domin ya kasance an samu ci gaban ayyukan raya kasa

Majalisar Taraba ta nada Mukaddashin Gwamna

Majalisar Dokokin Jihar Taraba ta amince da nada Mataimakin Gwamnan Jihar Taraba Alhaji Umar Garba a matsayin Mukaddashin Gwamnan Jihar bayan samun ma

Ya banka wa kanensa wuta bayan tankiya

Mutanen Unguwar Madaka da ke cikin birnin Zariya sun tashi cikin juyayi da mamaki saboda ganin yadda wani matashi da ke unguwar ya kona kanensa ya mut