Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan bindiga sun kai hari garin Fika

Wadansu ’yan bindiga da har zuwa hada wannan rahoto ba a san ko su wane ne ba, sun kai hari a garin Fika fadar karamar Hukumar Fika a Jihar Yobe cikin

Yau Alhazan Abuja za su fara dawowa

Amirul Hajji na Babban Birnin Abuja, Janar Bagudu Mamman (mai ritaya) ya ce a yau Juma’a ake sa ran alhazan Abuja za su fara dawowa Najeriya daga kasa

Nan da shekara za a fara cin gajiyar sababbin kwalejoji 21 na Kano – Barista Iya

Kwamishinan Ilimi na Jihar Kano, Barista Farouk Iya, ya ce nan da shekara daya za a fara cin gajiyar sababbin kwalejojin koyar da sana’o’i 21 da gwamn

Ya nemi Kamfanin Siminti na Ashaka ya ba ’yan asalin Funakaye fifiko

Shugaban Kwamitin Riko na karamar Hukumar Funakaye da ke Jihar Gombe Alhaji Bakura Muhammad Bajoga, ya yi nemi Kamfanin Siminti na Ashaka ya bada fifi

An sace matar tsohon kansila a Nasarawa ana neman ya biya Naira miliyan biyu

Wadansu da ba a san ko su wane ne ba, sun sace tare da yin garkuwa da wata malamar firamare mai suna Esther Augustin kuma matar tsohon Kansilan yankin