Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ilimi ne maganin matsalar rashin tsaro – Farfesa Fatima Umar

Shugabar Hukumar Ilimin Manya ta Jihar Kano Farfesa Fatima M. Umar ta ce ilimi ne makamin da zai magance matsalar rashin tsaro da ake fama da ita a ka

Makarantar Nazarin Larabci ta Abuja ta fara daukar daliban bana

Makarantar Nazarin Larabci ta Abuja da ke Garki (ACAS) ta fara daukar daliban da za su yi nazarin harshen Larabci a shekarar karatu ta bana.

Jama’ar Potiskum sun nemi a sassauta dokar takaita fita

Jama’ar Potiskum da ke Jihar Yobe sun nemi gwamnatin jihar ta sassauta dokar takaita fita da aka sa wa garin daga karfe 4.00 na yamma zuwa 7.00 na saf

Sarkin Musulmi ya bukaci Alhazai su ci gaba da yi wa kasa addu’ar zaman lafiya

Mai alfarma Sarkin Musulmi kuma Amirul Hajji na Najeriya, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya nemi Alhazan Najariya da suka sauke farali a bana su ci ga

Filato za ta hada hannu da kamfanonin ’yan kasuwa don bunkasa harkar ma’adanai

Kwamishinan Ma’adanai na Jihar Filato Agwom Sani- Zandi, ya ce gwamnatin jihar tana kokarin hada hannu da kamfanoni masu zaman kansu na gida da waje d