Kananan Labarai

Kananan Labarai

Makarantun sakandaren Jihar Nasarawa za su samu littattafan karatu sama da dubu 200

Jihar Nasarawa za ta amfana da littattafan karatu sama da dubu 200 a matakan kananan makarantun sakandare.

Rundunar JTF ta kama ’yan sanda biyu kan zargin yi wa mai ciki fyade a Damaturu

Rundunar Hadin Gwiwa don Samar da Zaman Lafiya a Jihar Yobe (JTF) ta kama wasu ’yan sandan kwantar da tarzoma biyu da ake zargin da yi wa wata matar a

An lalata masa gida da dukiya kan kade yarinya ta mutu

Kade wata yarinya mai shekara biyar mai suna Khadija Hassan ta rasu ya jawo lalata gida da dukiyar Mista Koye Chas da ake zargi da tukin ganganci a lo

Harin bam a coci: Za a kafa kananan barikokin soja a inda ake zaman dar-dar a Kaduna

Gwamnatin Jihar Kaduna za ta kafa kananan barikokin soja a wuraren da ake zaman dar-dar a wani yunkuri na dawo da zaman lafiya a jihar.

Mutum tara sun rasu, 10 sun ji rauni a hadarin da ya rutsa da motoci uku a Bauchi

Wani mummunan hadarin mota da ya auku a kauyen Dungal da ke kan hanyar Bauchi zuwa Jos ya yi sanadin mutuwar mutum tara, yayin da mutum 11 suka samu m