Kananan Labarai

Kananan Labarai

Fadar Fafaroma ta daga darajar Bishop Onaiyekan da Matthew Kuka

Fafaroma Benedict na 16 ya daga darajar Akbishop na Cocin Katolika na Abuja, John Onaiyekan zuwa Kadinal, matsayin da ya sanya shi zama daya daga ciki

’Yan uwan mukarraban Gwamna Suntai sun nemi a yi jinyarsu a kasar waje

Yan uwan mukarraban Gwamnan Jihar Taraba Mista danfulani danbaba Suntai da suka yi hadarin jirgin sama tare a ranar Alhamis din makon jiya a  kusa da

Harin da aka kai ga coci a Kaduna babban abin takaici ne – Sheikh Jingir

Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa Sheikh Sani Yahaya Jingir ya yi Allah wadai da harin bam d

dalibai sun yi zanga-zangar kan cire Shugaban Jami’ar Jihar Kano

daliban Jami’ar Jihar Kano da ke Wudil sun gudanar da zanga-zangar lumana don nuna adawa da cire shugaban jami’ar a ranar Litinin da ta gabata.

Doko: Garin da Gwamnatin Jihar Neja ta gano man fetur

Garin Doko yana daya daga cikin wuraren da Kwamitin da Gwamnan Jihar Neja, Dokta Mu’azu Babangida Aliyu ya kafa, don gano wuraren da za a iya hakar al