Kananan Labarai

Kananan Labarai

Manoman Larabar Tambari Gwani sun koka ga Hukumar ’yan sanda da ta cinye musu gonaki

Manoman Larabar Tambari Gwani da ke karamar Hukumar Dutse a Jihar Jigawa, sun koka kan irin zaluncin da gwamnatin jiha ta yi musu na kin biyan diyyar

Ziyarar tawagar Ministan Labarai a Filato ta fito da ayyukan Gwamna Jang – Yiljap

Kwamishinan Watsa Labarai na Jihar Filato Mista Abrahm Jiljap ya ce ziyarar da tawagar Ministan Watsa Labarai Mista Labaran Maku ta kai a makon jiya d

An tsare wani matashi kan zargin cin mutuncin Gwamna Yuguda a Facebook

Rundunar ‘Yan sandan Jihar Bauchi ta gurfanar da wani matashi ma’aikacin gwamnati mai suna Abbas Ahmed a gaban Kotun Majistare ta Bauchi saboda zargin

Rundunar JTF ta lalata dukiya ta Naira miliyan 187 a Borno – Kwamiti

Rundunar Tsaro ta Musamman (JT) da aka dora wa alhakin dawo da zaman lafiya a Jihar Borno, ta lalata dukiya da ta kai Naira miliyan 187 da dubu 800 a

An damfari wata Hajiyar Kaduna Naira dubu 120 a Makka

A ranar Asabar din makon jiya wata Hajiyar Jihar Kaduna daga karamar Hukumar Kubau da aka sakaya sunanta ta fada hannun wasu ’yan damfara da suka damf