Kananan Labarai

Kananan Labarai

An bukaci Kiristoci masu aikin ziyara daga Jihar Nasarawa su zama jakadu nagari

An bukaci Kiristoci masu zuwa aikin ibada daga Jihar Nasarawa a bana su zama jakadun kwarai ga jihar a yayin da suke can kasa mai tsarki.

Gwamnati ke gini a jikin badalar kofar Mata – Kwamishina

Kwamishinan Ma’ikatar kasa da Safiyo ta Jihar Kano, Malam Muhammad Nadu Yahaya ya ce gwamnatin jihar ce ke gini a jikin badalar kofar Mata a kokarinta

An yi wa mutum 1,600 aikin ido kyauta a Jigawa

Masu fama da ciwon dundumi da sauran cututtukan da suka shafi ido 1,600 aka yi wa aikin gyaran ido kyauta a Jihar Jigawa.

Za a yi wa shanu miliyan uku huji a Neja

Fiye da shanu miliyan uku ne gwamntin Jihar Neja ke sa ran yi wa allurar rigakafin kamuwa da cututtukan da za su iya yi musu illa a tsawon mako biyu d

An gudanar da bikin Runguntsimin Sallah a Katsina

A yayin da al’ummar Musulmin duniya ke gudanar da bukukuwan Babbar Sallar bana a yau Juma’a. Gidan Rediyon Jihar Katsina ya shirya bikin Ruguntsimin S