Jama’ar gari sun kashe ’yan bindiga 4 a Neja
’Yan bindigar sun kashe mutum 15 a harin ramuwar gayya.
Kananan Labarai
’Yan bindigar sun kashe mutum 15 a harin ramuwar gayya.
Hakan, cewar lauyan tarnaki ne ga ’yancinsa na watayawa.
AIG Audu ya ce Jihar ta yi zarra a banagaren tsaro.
An dai kiyasta asarar da aka tafka ta haura miliyan 500.
nan ba da jimawa ba kuma za a bayar da tallafin karatu ga dalibai masu bukata ta musamman.