Najeriya ta samu ci gaba a shekara 52 da ’yancin kai – Gwamna Wamakko
A yayin da wasu ’yan Najeriya ke ganin kasar ba ta samu wani ci gaba a shekara 52 da samun ’yancin kanta ba, Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aliyu Magat
Kananan Labarai
A yayin da wasu ’yan Najeriya ke ganin kasar ba ta samu wani ci gaba a shekara 52 da samun ’yancin kanta ba, Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aliyu Magat
Gwamnatin Tarayya za ta kashe Naira tiriliyan daya da miliyan 550 kan tsaro a badi, kamar yadda kudirin kasafin na badi ya nuna.
Takaddama ta kaure a tsakanin malamai game da wata mata mai suna Zainab, matar marigayi Shantalin Zazzau Aliyu Ladan da ta haihu bayan shekara shida d
Majalisar masarautar Zazzau ta dakatar da dagatai guda hudu daga sarautunsu saboda rikicin kwallo da ya kaure a yankunansu har ya kai ga rasa rayuka.
Shugaban Majalisar Gwamnonin Jihohin Arewa kuma Gwamnan Jihar Neja Dokta Mu’azu Babangida Aliyu ya shawarci takwarorinsa da ke yankin su kara daukar m