Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan bindiga sun harbe mutum uku a mashaya

A ranan Asabar da ta gabata ce da misalin karfe 9:00 na dare wadansu ’yan bindiga da da ba a san ko su wane ne ba suka bude wuta a wata mashaya da ke

…Ba zai ba ma’aikata Goron Babbar Sallah ba

Gwamnan Jihar Neja Dokta Mu’azu Babangida Aliyu ya yi wa ma’aikatan jihar alkawarin ba su Goron Babbar Sallah, mako daya kafin a gudanar da ita,

Ministan Abuja ya fusata kan yadda shara ke mamaye birnin

Ministan Birnin Tarayya, Abuja, Sanata Bala Mohammed ya nuna bacin ransa kan yadda birnin ya tsinci kansa a ciki a yanzu na rashin tsabta da tarin sha

Kogi ya ci yara hudu ’yan gida daya a Kaduna

Yara hudu ’yan gida daya sun halaka a lokacin da suke kokarin ketare Kogin Romi da ke karamar Hukumar Chikun a Jihar Kaduna.

Gwamnatin Bauchi za ta hukunta jami’an da ke kawo cikas ga rigakafi

Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Bauchi  da Hukumar Lafiya a Matakin Farko (PHCDA) za su fara hukunta jami’an lafiya da aka samu na zagon kasa ga shirin all