Kananan Labarai

Kananan Labarai

Makarantar ker-kere ta Jihar Sakkwato ta kori dalibai 77

Hukumar Makarantar Kimiyya da kere-kere ta Jihar Sakkwato ta kori dalibai 77 kan satar jarabawa.

’Yan bindiga sun kai hari ga Bankin Unity da caji ofis na Gwaram

Wasu ’yan bindiga da ba a tantance su ba sun kai hare-hare yankin karamar Hukumar Gwaram a Jihar Jigawa inda ’yan bindigar suka kai hari ga ofishin ’y

An daure wanda ya yi yunkurin damfarar Kwamishina a Jigawa

Kotun Majistare ta daya da ke Dutse a Jihar Jigawa a karkashin Mai shari’a Mustapha Datti ta daure wani mai suna Mohammed Haladu mai kimanin shekara 3

Mazabar Mark ta samu kashi 82 cikin 100 na hanyoyin karkara da Gwamnatin Tarayya ke yi

Mazabar Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Dabid Mark ta samu kashi 82 cikin 100 na daukacin hanyoyin karkara da Gwamnatin Tarayya ke ginawa a daukaci

Jami’an tsaron hadin gwiwa sun rusa gidan dan Umaru Dembo

Jama’ar Unguwar Dutse da ke Kwarbai cikin Zariya Jihar Kaduna sun kwana cikin firgici da damuwa sakamakon harbe-harben bindigogi da karar tashin wani