Kananan Labarai

Kananan Labarai

Allah Ya yi wa Hajiya Rabi Hardawa rasuwa

A ranar Laraba 25 ga Satumba ne Allah Ya yi wa tsohuwar ’yar Majalisar Jihar Bauchi Hajiya Rabi Mohammed Hardawa rasuwa.

An kama jabun magani na Naira miliyan 300 a Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta kama jabun magunguna na sama da Naira miliyan 300 a wurin ajiye kayayyaki na Mangal da ke titin IBB a Kano.

daliban Koyon Aikin Lauya sun yi zanga -zanga a gidan Gwamnatin Nasarawa

A ranar Asabar da ta gabatace kimanin dalibai 50 da suka kammala karatu a Makarantar Koyon Aikin Lauya ta Najeriya daga Jihar Nasarawa suka je gidan g

‘Yan Acaba sun yi zanga-zanga akan kashe dayansu dadan sanda ya yi

daruruwan ’yan acaba sun fito kan titinun Kaduna suna zanga-zanga domin nuna bacin ransu a kan abin da suka kira kisan gillar da wani dan sanda ya yi

barayin mota sun kashe dan canji a Zariya

A ranar Talatar da ta gabata ce da misalin karfe 9:00 na dare wadansu da ake zaton barayin mota ne suka kashe wanidan canji mai suna Alhaji Sama’ila d