Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kwamitin Sasantawa na Jihar Kaduna ya amshi takardu 365

Kwamitin Sasanta Jama’a da Gwamnatin Jihar Kaduna ta kafa domin nemo hanyoyin samun dauwamammen zaman lafiya a jihar ya fara zama inda shugabanninsa s

Adedoja ya soki yunkurin raba kasar nan

daya daga cikin jiga-jigan Yarabawa, kuma tsohon Ministan Wasanni, Farfesa Taoheed Adedoja,

An kama wani mutum da gawar yaro a jaka

’Yan sanda a Abuja suna tsare da wani mutum da suka kama dauke da gawar wani yaro mai kimanin shekara uku a cikin jakar matafiya.

Wata budurwa ta rasu a dakin saurayinta

Wata budurwa ’yar kasar Togo mai suna Fatimat ta mutu a dakin saurayinta mai suna danborno da ke Unguwar Inalende a Ibadan.

Kirista ya yarda a yi masa hukuncin Shari’ar Musulunci

Wani matashi Kirista dankabilar Ibo mai kimanin shekara 18 mai suna Dabid Moses ya yarda a yi masa hukunci da Shari’ar Musulunci a gaban Kotun Shari’a