Kananan Labarai

Kananan Labarai

karancin kudi ya sa za a rage albashin ma’aikatan Bauchi da kashi 10

Za a rage kashi goma cikin dari na albashin ma’aikatan Jihar Bauchi har na tsawon wata hudu don daidaita aljihun gwamnatin jiha a wani yunkuri na kauc

Gwamnati za ta tallafa wa Cibiyar Bunkasa Binciken Ma’adanai ta kasa

Ministan Ma’adanai da karafa, Alhaji Musa Muhammad Sada, ya ce Gwamnatin Tarayya za ta tallafa wa Cibiyar Bunkasa Binciken Ma’adanai da karafa ta kasa

An kaddamar da kwamitin kula da iyakokin kananan hukumomin Jihar Yobe

Mataimakin Gwamna Jihar Yobe Injiniya Abubakar danlami Ali ya gargadi shugabannin kwamitin kula da kan iyakokin kananan hukumomin na jihar su tabbarta

Bankuna na dakile aikin EFCC – Lamorde

Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) Malam Ibrahim Lamorde ya ce bankuna suna bada kariya ga masu almundahana ta hanyar sau

Gwamnati na nuna ko-in-kula da noman auduga – A. A. Masta

Wani fitaccen dan kasuwa da ya yi fice a kan harkar sayen auduga a Jihar Zamfara, Alhaji Ahmad Musa da aka fi sani da A. A. Masta ya zargi Gwamnatin T