Kananan Labarai

Kananan Labarai

Hukumar Birnin Tarayya ta kirkiro dogarawan hana sare itatuwa

A wani yunkuri na kokarin raya muhalli da kare itatuwa Hukumar Birnin Tarayya ta kirkiro da dogarawan kula dashe-dashen itatuwa da hana sare itatuwa b

Ta kashe kan ta saboda mahaifinta ya yi mata fada

Ranar Alhamis din makon jiya ne wata budurwa ’yar shekara 15 mai suna Hauwa Idris ta kashe kanta ta hanyar shan gubar fiya-fiya saboda mahaifinta ya y

’Yan bindiga sun kone ofishin MTN da na’urorin tarho a Maiduguri

A wani abu mai kama da tsararren shirin kaddamar da yaki kan kamfanonin wayoyin sadarwa, wasu ’yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba, sun banka wut

An haifi tagwaye mata manne da juna a Kano

Allah gwani, a ranar talatar da ta gabata ne da misalin karfe goma sha biyu da rabi na dare a unguwar Gyanawa da ke cikin Yakasai yankin karamar hukum

Boka ya raba rigimar jana’iza

A ranar Lahadin makon jiya ce wasu ’yan kabilar Eggon suka je Asibitin kwararru na dalhatu Araf da ke Lafiya a Jihar Nasarawa domin daukar gawar wani