Hadarin mota ya ci mutum 29 a Yobe
Wani mummunan hadarin mota da aka yi a kauyen Daniski da ke hanyar Potiskum zuwa Azare a karamar Hukumar Nangere ta Jihar Yobe ya ci rayukan mutum 29
Kananan Labarai
Wani mummunan hadarin mota da aka yi a kauyen Daniski da ke hanyar Potiskum zuwa Azare a karamar Hukumar Nangere ta Jihar Yobe ya ci rayukan mutum 29
Masu bincike sun gano cewa sakamakon ci gaba da hakar ma’adinai da rashin kulawa wasu yara sun sake kamuwa da cutar nan ta gubar dalma a Jihar zamfara
Hukumar Alhazai ta Jihar Kaduna ta sha alwashin hana kowace mace mai juna biyu zuwa aikin Hajjin bana.
Gwamnan Jihar Yobe Alhaji Ibrahim Gaidam ya nemi ’ya’yan kungiyar Jama’atu Ahlis Sunnah Lid Da’awa’ati wal Jihad da ake wa lakabi da Boko Haram su yi
A ranar Asabar da ta gabata ce mutanen da ke zaune a jikin gidan Galadiman Bauchi da Unguwar Jahun suka tashi da alhinin rasa rayukan mutum biyu da ba