Kananan Labarai

Kananan Labarai

Firamaren da Shagari ya halarta ta yi bikin cika shekara 90 da kafuwa

A karshen makon jiya ne aka gudanar da taron yaye dalibai na bana na Makarantar Firamaren Gwaji ta Sarkin Kabi Shehu da ke a garin Yabo,

Sarkin Zazzau ya nemi a mutunta tsarin raba-daidai

Mai martaba Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris, ya bayyana cewa manufar tsarin nan na raba-daidai ita ce don a tabbatar da ingantacciyar zamantakewa a

Gwamnatin Zamfara za ta ba ma’aikata bashin ababen hawa

Nan bada jimawa ba gwamnatin Jihar Zamfara za ta ba ma’aikata bashin ababen hawa a wani yunkuri na ingata rayuwarsu.

Hadejawa sun huce, sun yi wa Babangida Hawan Daba mai kayatarwa

Majalisar Masarautar Hadeja ta shirya wa tsohon Shugaban kasa Janar Ibrahim Badamsi Babangida gagarumar Hawan Daba a kofar fadar Mai martaba Sarkin Ha

An nada Barista Ibrahim Usman sarautar Mayanan Lere

Mai martaba Sarkin Lere a Jihar Kaduna Alhaji Garba Muhammad, ya nada Mai taimakawa na musamman ga Sanata Ahmed Mohammed Makarfi, Barista Ibrahim Usma