Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mun kama Kristoci a cikin masu I’itikafi a Masallacin Abuja – Na’ibin Liman

Wadanda suka gudanar da ibadar I’itikafi a masallacin kasa da ke Abuja sun samu kansu cikin fargaba da ta’ajibi a lokacin da suka gano wasu Kiristoci

Mashaya burkutu na karuwa a Jihar Adamawa – Nyako

Gwamnan Jihar Adamawa Admiral Murtala Hammanyero Nyako ya bayyana cewa yawan wadanda  ke kwankwadar  giyar burukutu da goggoro da fito na karuwa a jih

Sheikh Salihu Ningi ya shawarci Musulmi su taimaki juna

Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah reshen Jihar Bauchi, Sheikh Salihu Sulaiman Ningi da kungiyar ta tu

Samar wa matasa aiki zai kawo zaman lafiya a Najeriya – Malwa

Shugaban Kwamitin Wa’azin Matasa na kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa, Malam Muhammad Murtala Idris Malwa ya ce samar da ay

Jigawa ta ware Naira miliyan 150 don bunkasa sadarwa

Gwamnatin Jihar Jigawa ta ware Naira miliyan 150 don bunkasa harkokin fasahar sadarwa a daukacin makarantun kimiyya da fasaha da ke jihar.