Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan bindiga sun kai wa ’yan majalisa hari

’Yan Majalisar sun sha da kyar a hanyar su ta dawowa daga jana’iza.

Za a gina birikin sojin ruwa a Kano

Gwamnatin Kano ta ba da filin da za a gina barikin sojin ruwan.

’Yan sanda 11,000 za a girke a zaben kananan hukumomin Kaduna

Za a gudanar da zaben kananan hukumomin Kaduna ranar Asabar.

An haramta sayar da dabobbi a kasuwannin Katsina

Gwamnatin Katsina ta dauki matakin ne don tsaurara matakan tsaro a fadin jihar.

Masu garkuwa da masu ibada a coci sun bukaci miliyan 3

Masu garkuwar sun kashe waya a lokacin da aka nemi su yi ragi.