Kananan Labarai

Kananan Labarai

Shaye-shaye ke sa matasa aikata laifuffuka – Jinjiri Abubakar

Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Kaduna, Mohammad Jinjiri Abubakar ya ta’allaka yawan aikata laifuffuka da matasa ke yi a kasar nan kan shan miyagun kway

Ambaliya ta sake lalata kauyuka a Jihar Filato

Bayan ambaliyar ruwan da aka yi a garin Jos babban birnin Jihar Filato a kwanakin baya, rahotanni daga kananan hukumomin Langtang ta Arewa da Langtang

Yadda za a magance rikicin Jihar Filato –Hausawa da Fulani

Al’ummar Hausawa da Fulanin Jihar Filato sun nemi Shugaban kasa Dokta Goodluck Jonathan ya yi fatali da rahoton kwamitocin da gwamnatin Jihar Filato t

Gwamnatin Yobe ta nemi jama’a su daina kauracewa daga Damaturu

Gwamnatin Jihar Yobe ta roki mazauna garin Damaturu fadar jihar da ke tserewa daga garin zuwa garuruwansu na asali ko makwabtan jihar sanadin halin ta

Gwamnatin Jigawa za ta gina dakunan ba-haya 215 a yankunan karkara

Gwamnatin Jihar Jigawa za ta kashe Naira miliyan 156 don gina dakunan ba-haya 215 a kasuwanni da yankunan karkara domin magance gurbatar muhalli da ja