Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sheikh Jingir ya bukaci Musulmi su yi amfani da dukiyarsu wajen kare mutuncinsu

Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya yi kira ga Musulmin k

Babu wanda ya isa ya kori wani a Jos – Gbong Gwom Jos

Gbong Gwom na Jos Mista Gyang Buba, ya ce babu wanda ya isa ya kori wani daga garin Jos.

Jihar Bauchi za ta sake tsugunar da ’yan gudun hijira dubu 150

Sakamakon ambaliyar ruwa da karuwar ’yan gudun hijra daga yankunan da ke fama da rikici, Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Jihar Bauchi (SEMA) ta shirya

Karuwa ta gutsere masa harshe

Wata mace mai shekara 23 mai suna Charity Achibong da ke zaune a Jabi yankin Birnin Tarayya, Abuja, ta gutsure wa wani matashi mai suna Ephraim Okonok

Za a rusa gidaje dubu goma a garin Mpape a Abuja

Hukumar Birnin Tarayya, Abuja, ta ce ta kammala shirye-shiryen fara rusa gidaje sama da dubu goma da suka saba da ka’idojin gini a birnin.