’Yan bindiga sun harbe sufetocin ’yan sanda biyu a Bauchi
Yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba, sun halaka ’yan sanda biyu masu mukamin sufeto a hanyar Bauchi zuwa Ningi lokacin da suke aikin duba ababen
Kananan Labarai
Yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba, sun halaka ’yan sanda biyu masu mukamin sufeto a hanyar Bauchi zuwa Ningi lokacin da suke aikin duba ababen
dalibai 270 sun dauki rantsuwar fara karatun digiri a Jami’ar Gwamnatin Tarayya da ke garin Kashere a Jihar Gombe, inda za a fara da dalibai maza 157
Gwamantin Jihar Adamawa ta kafa dokar hana bara da hukunta masu ba mabarata sadaka a kan tituna.
Wani malamin addinin Musulunci Sheikh Abubakar Usman Mabera ya yi kira ga jama’a su taimaka wa mutanen Jos da ambaliyar ruwa ta yi wa gyara da gudunma
Kwamitin da gwamnatin Jihar Nasarawa ta kafa don binciko musabbabin rikicin kabilancin da ya auku a garin Assakio, ya mika rahotonsa.