Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kotu ta umarci Aminu Dabo ya biya ’ya’yansa diyyar Naira miliyan daya

Wata Babbar Kotun Abuja ta umarci tsohon Manajan Daraktan Hukumar Tashoshin Jiragen Ruwa na Najeriya (NPA), Alhaji Aminu Dabo ya biya diyyar Naira mil

Marayu 400 sun samu tufafin Sallah daga wata kungiya

Kimanin marayu 400 ne suka samu tallafin tufafin Sallah daga wata kungiyar karfafar iyaye mata, mai suna “kungiyar Tallafa wa Mata su Dogara da Kansu”

Rashin tsaro babban kalubale ne ga kasar nan – Yakowa

Gwamnan Jihar Kaduna Mista Patrick Yakowa ya bayyana rashin tsaro a matsayin babban kalubalen da ke fuskantar Najeriya inda ya nemi Musulmi su yi amfa

Ya sha giya ya kashe wa da kane

A ranar Larabar makon jiya ne wani matashi mai suna Deji Oloyede da ke zaune tare da makwabtansa a garin Ipetumodu cikin Jihar Osun ya yi tatil da giy

Za a karfafa tsaro a barikin ’yan sanda da ke Akwanga

Gwamnan Jihar Nasarawa, Alhaji Umaru Tanko Almakura, ya nanata kudurin gwamnatinsa na karfafa tsaro a barikin ’yan sandan kwantar da tanzoma ta 38 da