Malaman tafsiri a Jihar Neja sun yi taron kyautata tsarin gudanarwa
Malamai masu tafsiri a watan azumin Ramadan a Jihar Neja, sun shawarci juna kan yin amfani da kalmomin da suka dace wajen isar da sakon Allah [SWT].
Kananan Labarai
Malamai masu tafsiri a watan azumin Ramadan a Jihar Neja, sun shawarci juna kan yin amfani da kalmomin da suka dace wajen isar da sakon Allah [SWT].
A ranar Lahadin da ta gabata ne wasu matasa a Rigasa ta karamar Hukumar Igabi suka kama wasu matasa ’yan bindiga su biyu a lokacin da suka yi yunkuri
Harin bom din da aka kai Masallacin Juma’a a Maiduguri makon da ya gabata, alkyabbar Shehun Barno, Alhaji Abubakar Umar Ibn Garbai Al-Amin da babbar r
Shugaban kasa Jonathan ya ce harin kwananan da aka kai Jihar Filato, inda dan majalisar dattijai da na jiha suka rasa rayukansu, ba shi da wata alaka
Yan majalisar dattijai ta Najeriya sun nuna takaici, game da shigo da man fetur daga kasar Nijar, wadanda suka nuna rashin jin dadinsu kan al’amarin s