Kananan Labarai

Kananan Labarai

An dawo da dokar hana zancen samari da ’yan mata a Kano

Hukumar Hisbah da sauran jami’an tsaro za su sanya ido bayan kafa dokar.

Najeriya za ta kara sayo jiragen yaki 24

Jiragen za su shige gaba a ayyukan yaki na Sojin Saman Najeriya.

Mahara sun yi awon gaba da matan aure 3 a Zariya

’Yan bindigar sun farmaki yankin cikin daren ranar Alhamis.

An kashe mutum 11 a sabon hari a Katsina

An binne gawar mutum 11 ana kuma ci gaba da neman wadanda ba a gani ba.

Jirgin yaki ya yi luguden wuta kan jirgin ruwan fasinja

Fasinjoji da dama sun jikkata a jirgin ruwan da ya dauko kayan abinci.