Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yadda muka binne mutum 76 a rana guda —Sarkin Musulmi

Sarkin Musulmi ya ce ya zama dole a gano a kuma hukunta masu kashe-kashe.

Matsalar tsaro: Ortom ya kalubalanci Buhari zuwa mahawara

Ya ce ya kamata Buhari ya magance matsalar ba ya tura ’yan baranda su kare shi ba.

Yadda ’yan bindiga suka sako Daliban Islamiyyar Tegina

An sako daliban bayan sun kwana 88 a hannun masu garkuwa.

Ambaliya ta yi ajalin mutum 7, ta rusa gidaje 74,713 a Adamawa

Ambaliyar ta shafi adadin mutanen ne a iya watan Agusta.

Ranar Hausa: Za mu karfafi dukkan yaruka —Gwamnan Gombe

An taba yin hudubar sallar Idi da harshen Hausa a Saudiyya.