Kananan Labarai

Kananan Labarai

Matsalar Tsaro: A kafa dokar ta-baci a Arewa —Matawalle

Gwamnan ya nuna damuwa matuka kan yadda ake kai hare-hare a yankin.

’Yan Boko Haram sun kwashi kashinsu a hannun sojoji a Yobe

Sun ranta a na kare sun bar makamansu bayan sun sha luguden wuta.

Yau take Ranar Hausa ta Duniya ta 2021

Taken ranar a wannan shekara shi ne Raya Sunaye na Hausa.

An yi garkuwa da Sakataren Hukumar Zabe a Nasarawa

‘Yan bindigar sun shiga har cikin gida yayin garkuwa da shi.

Mutum 8 sun mutu a wani sabon hari a Binuwai

Ana zargin makiyaya da kai harin a ranar Talata.