Kananan Labarai

Kananan Labarai

An kafa kwamitin bincike na musamman kan harin NDA

Za a gudanar da binciken kan yadda aka kai harin NDA.

An dage zaman Majalisar Zartarwa ta Tarayya

Ana zargin rashin yin zaman na da alaka da harin da aka kai a NDA.

Lauya ya ’yanta fursunoni 6 a Gombe

Lauyan ya yi kira ga sauran masu hannu da shuni da su ma su bi sahu.

Muna fuskantar karancin ma’aikata – Babban Hafsan Sojin Kasa

Ya ce rundunar na matukar fuskantar karancin ma’aikata fiye da kowanne lokaci.

’Yan bindiga sun sace mutum 120 a Zamfara

Sun cimma wannan adadin ne bayan alkaluman da suka dauka daga gida zuwa gida.