Kananan Labarai

Kananan Labarai

Matashi ya mutu a rafi a Kano

Matashin ya jima da rasuwa tun kafin zuwan jami’an kashe gobara.

Abin da ’yan Najeriya ke cewa kan Harin NDA

’Yan Najeriya sun ce an ji kunya, dole a tashi a yi abin da ya dace.

An bindige dillalan makamai 6 a Filato

Wani hafsan dan sanda da dan banga sun kwanta dama a musayar wutar.

‘Dole a biya diyyar mutanen da aka kashe a Jos, a hukunta masu laifi’

Kungiyar ta kuma ce dole a zakulo masu hannu a rikicin tare da hukunta su.

An tsige Shugaban Majalisar Dokokin Kebbi

’Yan Majalisar sun tsige shugabansu da Mataikaminsa a safiyar Talata.