Kananan Labarai

Kananan Labarai

Dole mu rage yawan ciyo bashi daga kasashen waje – Lawan

Kalaman na zuwa ne kasa da wata daya bayan Majalisa ta amince da bukatar ciyo sabon bashi.

Kotu ta daure shi saboda kwana a taragon lalataccen jirgin kasa

Wanda ake zargin ya ce yana kwana ne saboda ba shi da kudin kama haya.

N-Power: An kaddamar da Rukunin ‘C’

Matasa miliyan daya ne za su ci gajiyar shirin a wannan karon.

An kama gungun ’yan bindiga a hanyar kasuwa

Bata-garin za su je cin kasuwar kauye ne suka fada komar ’yan sanda.

Majalisar Zamfara ta daina zama bayan garkuwa da mahaifin shugabanta

Majalisar ta dakatar da zama har sai an sako mutanen da aka yi garkuwa da su