Kisan matafiya: Ba mu ce mun yafe ba —Shugabannin Fulani
Shugabannin Fulani sun ce ba a ruwaito kalamansu daidai ba a rahotannin da aka bayar cewa sun yafe
Kananan Labarai
Shugabannin Fulani sun ce ba a ruwaito kalamansu daidai ba a rahotannin da aka bayar cewa sun yafe
Ta umarci dukkan bangarorin da su jingine fusatar da ke tsakaninsu.
Cutar ta kashe mutum bakwai yayin da dama ke kwance a asibiti.
Gwamnatin Filato ta sha alwashin maganin masu tada zaune-tsaye.
Mun yi matukar kaduwa, mutane suka yi ta gudun tsira da ransu.