Kananan Labarai

Kananan Labarai

Buhari ba ya fifita Katsina a kan sauran Jihohi —Masari

Bai taba yi wa Jihar wani abu ba da ya ci karo da tanadin kundin tsarin mulki ba.

A kashe mutum, an kona gidaje 22 a Zangon Kataf

An kona gidaje 22 bayan an kashe mutum daya a wani hari da aka kai wa kauyen Manyi Shishok da ke Karamar Hukumar Zangon Kataf ta Jihar Kaduna. Hari na

Kisan Jos: Lalong ya sa a kamo masu yada labaran karya

Gwamnan Filato ya lashi takobin hukunta masu yada sakonnin tunzura jama’a.

An yi harbe-harbe da kone-kone kan sauke sarakuna a Taraba

Sarakunan da gwamnatin jihar ta dakatar ’yan uwan juna ne.

Masu kwacen waya sun hade da ‘’yan Yahoo’ a Kano

Suna sayar wa masu kutsen intanet layukan wayan su saci kudi daga banki.