Kisan Matafiya: An yi gargadi kan ramuwar gayya a Jos
Musulunci bai taba goyon bayan ramuwar gayya a kan wadanda basu ji ba basu gani ba.
Kananan Labarai
Musulunci bai taba goyon bayan ramuwar gayya a kan wadanda basu ji ba basu gani ba.
Yaron ya koma daukar fartanyarsa ne yayin da ya gamu da ajalinsa.
NIMET ta ce yawan ruwan na iya kawo tsaiko a harkokin sufuri.
Ganawarsa da su ta farko bayan dawowarsa daga Birtaniya.
‘Yan bindigar sun kak harin a daren ranar Lahadi.