Kananan Labarai

Kananan Labarai

A dauki mataki kan kisan matafiya a Jos — FOMWAN

Kungiyar ta ce hukunta wanda suka aikata kisan zai zama izina ga na baya.

Kisan Matafiya: Jirgi mai saukar ungulu zai fara shawagi a Jos

Za kuma a aika tawaga biyu ta ’yan sandan kwantar da tarzoma.

Ba ni da sha’awar zama Shugaban Kasa — Sarki Sanusi

Ko sau daya ban taba tunanin shiga harkar siyasa ba.

Ambaliyar ruwa ta yi ajalin mutum 5 a Yobe

Daraktan hukumar SEMA na jihar ya tabbatar da faruwar lamarin.

Matsalar tsaro: Matasa sun yi zanga-zangar lumana a ’Yantumaki

Sun yi kira ga gwamnati da ta dauki matakin kare lafiya da dukiyoyinsu.