Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ana zargin wata daliba da batanci ga Manzon Allah a Borno

Ana zargin dalibar Kwalejin Kimiyya ta Ramata da yin batanci ga Manzon Allah (SAW) a Facebook.

Mahara sun kashe mutum 5 a ayarin motocin ’yan sanda

’Yan bindiga sun tare ayarin motocin ’yan sanda suka yi musu luguden wuta

Batanci: Tambuwal ya gana da malamai kan kisan Deborah

Gwamna ya kira zaman ne domin dakile ramuwar gayya kan kisan Deborah

NUC ta fitar da sabon jadawalin karatun jami’a

Wata uku malaman jami’an suna yajin aiki NUC ta fitar da sabon jadawalin karatu

Da sayen fom din 2023 gara ku biya diyyar fasinjojin jirgin kasa —Gumi

Gumi ya bayyana takaici kan yadda aka karkata wajen sayen fom din takara maimakon a ceto mutane da kudaden