Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ambaliyar ruwa: Mutum 13 da gidaje 1,600 sun hallaka a Bauchi

Ambaliyar ta lalata gidaje da dama da amfanin gona mai yawa.

Zargin aikata laifi: ’Yan sanda sun bajekolin mutum 156 a Kano

Laifukan da ake zarginsu sun hada da garkuwa da mutane satar shanu, satar motoci, damfara, daba, safarar miyagun kwayoyi.

Kotu ta daure masu kwacen waya shekara 7 a kurkuku

’Yan Shila Boys da suka addabi Jihar Adama za su yi zaman wakafi ba tare da zabi ba.

Gombe: Gwamnati za ta samar da litar ruwa miliyan 50 a kullum

Gwamnatin Tarayya da Gwamnatin Gombe ne za su hada gwiwa don samar da kudin aikin

An kama dan bindiga da makamai a motar haya

An kama shi da bindigogi kirar AK-47 da albarusai kuma ya amsa cewa nashi ne.