Kananan Labarai

Kananan Labarai

An rufe Ofishin Jakadancin Najeriya a Birtaniya kan COVID-19

Jami’an ofishin sun kamu da cutar COVID-19 a bakin aiki.

‘Hayar masu garkuwa da ni aka dauko daga Zamfara’

Sun yi alkawarin daina sana’ar tare da nadamar sace kwamishinan Jihar Neja.

Yadda gishirin lalle ya kashe mutum 22 a Sakkwato

Duk mutanen ’yan gida daya ne, ciki har da wata mata da ’ya’yanta hudu.

Sojoji sun ceto mutum 11 daga hannun masu garkuwa

Mutanen sun kubuta bayan sojoji sun ragargaji maboyan masu garkuwar.

Za a dawo da karbar harajin motoci a manyan titunan Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta amince da sake dawo da karbar haraji daga motoci a manyan titunan da ke fadin kasar. Hakan ya biyo amincewar da taron Majalisar Z